Cart

 

Darussan Kimiya Da Fasahar Ta Yanar Gizo, da Jerin Takardar Shaidu

Kimiya da Fasaha na EgSA na ba da jerin darusan horo wanda ke da ya shafi fannin kimiya da fasaha. Wadannan bisa ga cikakken jerin kyakkawar darussar da aka yi rikodi da bidiyo ne. Cibiyar kasar Masar ne ta kafa kuma take kyla da Cibiyar Sararin na Masar (EgSA) don bada kwarenren ilimi da yashafi injiniyar tauraron dan adam, karamin tsarin tauraron dan adam, bangaren sarari, bangaren kasa da sauransu. 

Darussan ya fara daga mataki na fari, sai ya cigaba a hankali zuwa  kwarenren mataki.   Darussan, jarabawan, da takardun shaidan, duk ana bayarwa ne ta yanar gizo ta wadannan matakin ilimi ta Takardar Shaidu guda uku:

  • Kwarenren Mai Kulawa na Kimiya da Fasahar
  • Kwarenren  Gwanin Fasahar Sararin Sama
  • Kwarenren Gwani Mai Aikin Sarrafawa da Gudanarwa,

Darussan sun kunshi batutuwan da arubuce da kuma zahiri. Masu horaswarmu da nasu tsara darussanmu kwararru ne sosai, tunda suna aiki a duk matakan kere-keren tauraron dan adam. Koyarwar yayi dadi kuma ya na da amfani don abubuwan da suka samu.

Shiga Yanzu don ka zama gwani, ko kuwa ka tuntube mu a: info.portal@egsa.gov.eg 

Hanyoyi masu Amfani: Shafin FarkoFarashiTallafiKasiduTuntubemu
 

Jerin Darussa (Ana samun karatun a cikin Turanci kawai)

Kwarenren Mai Kulawa na Kimiya da Fasahar

1 Gabatar da Darasin Ynar Gizo Injiniyar Sararin Sama da aikin tauraron dan adam Karin bayani
2 Gabatar da Muhallin Sararin sama da illarsa ga Darussan Tsarin Tauraron Dan Adam Yanar Gizo Karin bayani
3 Gabatar da Tsarin Injiniyan Tauraron Dan Adam Karin bayani
4 Gabararda Darasin Fsahar Zagaya Karin bayani
5 Gabatarda Darasin Yanar Gizo ta kananun tsarin tauraron dan adam Karin bayani
6 Gabatarda hade-haden tauraron dan Adam, Hadawa, da Darasin Gwajin Yanar Gizo Karin bayani
7 Darasi na Yanar Gizo na Gudanar da aiki da Tsari Karin bayani

Kwarenren Gwanin Fasahar Sararin Sama

8 Hadin Tsarin Tauraron dan Adam da Tsarin Shashen inji Karin bayani
9 Darasin Yanar Gizo ta Kula da sashen zafi a Karamin bangaren Tauraron dan Adam Karin bayani
10 Darasin Yanar Gizo na Karamin Bangaren Tauraron Dan Adam Karin bayani
11 Darasi na Yanar Gizo na Bangare na Nauyin Tauraron Dan Adam Karin bayani
12 Darasin Yanar Gizo na Halin Kayyade da Sarrafawar Karamin Tsari Karin bayani
13 Darasin Yanar Gizo na Sadarwar Tauraron Dan Adam, Bin Sawun Sadarwa da Umurnin Karamin bangare Karin bayani
14 Darasin Yanar Gizo na Kwamfutar Bangaren Cikin Tauraron Dan Adam Karin bayani
15 Using Artificial intelligence in space imaging systems and its applications Online Course. Karin bayani

Kwarenren Gwani Mai Aikin Sarrafawa da Gudanarwa,

16 Darasin Yanar Gizo na Karbar Gudanarwa Karin bayani
17 Darasi na Yanar Gizo na Kulawa da Cibiyar Gudanar Da Tauraron Dan Adam Karin bayani
18 Gudanar da darasin Yanar Gizo ta Kula da Cibiyar Kasa na Tauraron Dan Adam Karin bayani

To Top